
A tsakiyar wata masarauta mai cike da annashuwa, labarin so, Ζaddara, da kwaΙayi ya ratasu. Littafin "TARAYYA" ya shiga cikin duniyar fada mai kyau amma mai cike da haΙari. A nan ne, bayin fada irin su Rumana za su iya tashi daga ΖasΖanci su zama manyan masu iko, ko kuma...