
Cikin duniyar soyayya da sarƙaƙiya, AMAANI ta tsinci kanta a wani ɗaurin aure mai cike da gwaji. Da farko, zuciyarta cike take da taurin kai da rashin gamsuwa, ta yarda ta auri Mukhtar ba don soyayya ba. Amma lokaci ya koya mata darasi mai zafi, ya tilasta mata fuskantar kura-kuran...