
A cikin duniyar da kishi da rikicin iyali suka yi kamari, "BAΖAR AYAH" ya shiga cikin rayuwar Hafsa, wata mata mai fama da matsananciyar nakuda wanda ta sanya rayuwarta a hannun likitoci. Yayinda take gwagwarmaya da jikin ta, gida kuma kishi da tsamin baki ke neman raba kawunan danginta. Shin...