
More like this
HALIN KISHI wani labari ne mai tsayawa kan sarkakiya da kuma Ζalubalen zaman aure wanda ya nuna cewa kishi da fitina ba sa fitowa daga wuri Ιaya a gidan aure. Umaimah ta auri Khalil, nagartaccen mutum mai haΖuri, amma tana zaton za ta rayu cikin zuma. Sai dai, lalacewar tarbiyyarta da...