
KARSASHI wani labari ne mai ratsa jiki wanda ke bayyana yadda Alhaji Usaini, wani fitaccen Attajiri ya faΙa cikin wani hali na talauci mai zafi bayan dukkan dukiyarsa ta ruguje ba zato ba tsammani. Ana alakanta wannan karyewar arziki da tsautsayi, amma kuma akwai zarge-zarge da ke nuni ga 'yar sa...