
Rayuwar Humaira ta juya baya saboda baiwar da Allah yayi mata β kyawun da ya kamata ya zama albarka, amma a gareta ya zama babban jarrabawa. Daga hassada da kishi na 'yan'uwa, zuwa makirci da fitinar maza, kyawun Humaira ya jefa ta cikin ramukan da ba ta taΙa tunani ba....