by Bilyn Abdull
Ajiya A Duhu littafi ne mai ban tausayi da ban sha'awa da ya tattaro labarin boyayyun asirai, fadi tashi, da kuma karfin Ζaddara wacce babu mai iya guje mata. Yayinda tsoffin asiran da aka binne na tsawon lokaci suka fara fitowa...
Tap a star to rate β then tell us more below
Sign in to join the discussion