
Al-Adun Wasu labari ne mai zurfi wanda ke tona asirin jigatar al'adu da son zuciya a tsakanin ma'aurata. Zuhra, yar Malam Bashir Kapinta mai bin asalin al'adar gida, ta yi ta faman neman wanda zai dace da salon rayuwar gidansu. Shin zata iya jure wa kalubalen saurayin da ta fara sani...