
"Idan har babu soyayya, to me ya kawo kishi?" Anam da Shareff sun gina katangar Ζaryata zuciyoyinsu, inda kowannensu ke tutiyar ba ya saurarar kiran Ιayan. A cikin gidan mazauna da ke cike da sarΖaΖΖiyar zamantakewa da ka'idojin iyali, sun duΖufa wajen nunawa duniya cewa tsana ce kawai ke tsakaninsu. Sai...