Shin mutum zai iya kubuta daga inuwar da masoyansa suka jefa shi a ciki? Rayuwar Raudha cike take da kalubale, inda take fadi-tashi tsakanin larurar rashin lafiyar da take damunta (asma) da kuma nauyin dake tattare da boyayyun sirrin gidansu. A daidai lokacin da take fatan samun sassauci da haske a...