
"In kaga mutum na murmushi, kada ka riga ka yanke hukuncin cewa zuciyarsa fari ce tas..." Wannan labarin ya karkata ne akan rayuwar wata matashiyar yarinya wacce kaddara ta jefata cikin halin rashin mafaka da rashin masoyi na kwarai. A cikin wannan littafin, Matar Sayyidi ta fito da zallar zalunci da...