
Bintu yarinya ce βyar kimanin shekara goma sha bakwai, wacce aka kado ta daga kauye zuwa birni domin ta zauna a gidan Mami. Cike da kauyanci da rashin wayewar birni, Bintu ta tsinci kanta a wata duniya da ta sha bamban da wadda ta saba, inda kusan kowa yake kallon...