
Wace boyayyar manufa ce ke boye a cikin zuciyar da ke shirin tarfa guba a cikin farin cikin masoya? Soyayya mai tsafta da ke tsakanin Aishatu da Abdulhamid ta fuskanci gagarumin jarrabawa a lokacin da asiri na duhu, zargin dangi, da kuma takaddama da uwar miji suka ruda rayuwar aurensu. A...