
Farhaan matashi ne mai dukiya amma kuma cike da damuwa da kuncin rayuwa. Wani haΙuwa da Buzu a wani wuri mai daΙi ya fara canja masa tunani. Amma duk da kyan da soyayyar suke yi, akwai wani sirri mai duhu da ke Ιoye a garin Buda, inda labarai suka cika...