
A lokacin da kaddara ta jefar da Iffah cikin wata irin rayuwa mai cike da kunci da ƙalubale, ba ta taba tunanin cewa tafiyar tata za ta kai ta cikin rukunin manyan mutane da fadar sarauta ba. Dauɗar Gora labari ne dake nuna cewa ba kowace gora bace take da...