
Rayuwar Nana ta kasance cike da fadi-tashi da kalubale, inda kaddara ta kaita matsayin 'yar aiki a gidan babban likita, Dr. Muhriz. Shi din mutum ne mai kwarjini, takama, da kuma tsantsauran ra'ayi, wanda ya gina katanga tsakaninsa da kowa saboda matsayinsa da kuma daukakar aikinsa. A yayin da Nana take...