
"A cikin kowace inuwa, akwai boyayyen sirri da idanu ba sa gani." Rayuwar Husnah ta kasance kamar a mafarki bayan aurenta da Abraham, mutumin da kowace mace za ta yi fatan samu. Sai dai wannan farin cikin ya fara dusashewa lokacin da wani irin "Duhu" ya fara mamaye gidansuโduhun da ba...