
Kasashe biyu, jini daya, amma kuma gida cike da saraki. Bayan shafe shekaru tana rayuwa a kasar Nijar, rayuwar Shatu ta girgiza sakamakon rasuwar mahaifiyarta da kakarta, wanda hakan ya tilasta mata komawa kasar Najeriya domin haduwa da mahaifinta da ta dade ba ta gani ba. Sai dai, isowarta gidan Alhaji...