
FARAR WUTA: Littafi ne mai tursasa tunani wanda ke bin tafiyar rayuwar wata yarinya da ta shiga wata duniyar aure mai cike da farin jini da wadata, wanda ya rufe mata ido daga abin da ta fi tsoro a rayuwarta: WUTA. An yaudare ta da kwarjinin wannan Farar Wuta har...