
FITAR TSIRO labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa da ke ta'allaka ne kan wata yarinya mai suna Haulatu, wacce ke rayuwa cikin wani yanayi mai matuƙar firgitarwa a gidanta. Mahaifinta ya kasance mutum mai zalunci da tsoratarwa, yana kuma aikata wasu ayyuka na haramtacciya da ke barazana ga zaman lafiyarsu....