
Wannan labari ne mai ratsa zuciya wanda ya ginu akan rayuwar wata yarinya bafulatana, wacce kaddara ta jefa ta cikin kuncin rayuwa tun tana jaririya. Labarin ya binciko zurfin al'adu, daukaka, da kuma irin kalubalen da ake fuskanta a cikin gidan sarauta da kuma rayuwar karkara. A cikin wannan littafi, marubuciyar...