
Halima, ta shiga rayuwar aure da tsammanin farin ciki da kwanciyar hankali. Amma nan da nan ta tsinci kanta a cikin guguwar matsaloli da cin amana waΙanda suka tura ta zawarci ba zato ba tsammani. Labarin "GOBE NA" yana bayyana gwagwarmayar Halima wajen sake gina rayuwarta da kuma kalubalen da...