
A cikin duniyar da kyan gani ya zama babban abin fada, inda amana ta zama abin nema, littafin Halin Yau ya fito da tsiraicin boyayyun al'amuran dake faruwa a cikin al'ummar mu. Labarin ya bankado yadda kwadayin abin duniya da neman suna suke ruguza ginshikin amana a tsakanin masoya da...