
A cikin gidan da zaman lafiya ya zama abin nema, littafin Hangen Dala ya fito da tsiraicin sarฦaฦฦiyar duniyar Kishi. Labarin ya biyo bayan rayuwar Maman Amir da Maman Ummiโmata biyu da suka haษu a ฦarฦashin inuwar miji ษaya, amma kowacce na ฦoฦarin kare kanta a cikin yaฦin cacar baki...