
"Hawaye Akan Ruwa" babban labari ne mai taba zuciya wanda ke bayyana boyayyen radadi da kuncin rayuwa da mutum kan tsinci kansa a ciki, inda kuka ya zama abokin tafiyarsa amma babu mai ganiβkamar dai yadda digo da dumin hawaye ba sa bayyana a cikin ruwa. Labarin ya karkata ne ga...