
"Sunana Imara, amma shi yana kira na da Katalina." Rayuwar Imara ta kasance cike da mafarkai da fatan alheri tare da mijinta abin kaunarta, Maheer. Sai dai farat daya, rayuwar ta sauya daga dadi zuwa wani gidan yari na alfarma a birnin Doha na kasar Qatar. Mutumin da yake rike da...