
"Abin da alkalamin kaddara ya rubuta, hawayen bawa ba zai iya goge shi ba." A cikin littafin Inda Rai da Rabo, marubuciya Sameena Aleeyu ta kawo mana wani taba zuciya da ke nuna gwagwarmayar masoya a tsakanin tsaka-mai-wuyar rayuwa. Labari ne da ke nuna yadda soyayya take fuskantar kalubalen dangi, al'ada,...