
A cikin wani gida na mutunci da rufin asiri, aka haifi Shukuriyya, yarinya mai sanyi da biyayya wacce rayuwarta ta ginu akan tarbiyya da kuma dogara ga Mahalicci. To sai dai, kyakkyawar rayuwar da take fata ta fara sauyawa saβilin da kaddara ta fara juya mata baya.Rayuwar Shukuriyya ta zama...