
Rayuwar matashiya Nana ta kasance cike da jarrabawa da kalubale tun bayan rasa mahaifiyarta. A cikin gidan mahaifinta, inda ya kamata ta sami kariya da soyayya, Nana ta sami kanta a hannun kishiyar mahaifiya mara tausayi, wacce ta mayar da ita tamkar baiwa a gidan nasu. KADDARATA CE labari ne mai...