
Littafin Karfen Kafa labari ne mai taba zuciya da ya karkata akan sarkakiyar rayuwa, soyayya, da kuma gwagwarmayar neman farin ciki a tsakanin dangi. Labarin ya ginu ne akan rayuwar wasu jarumai da suka tsinci kansu a cikin wani yanayi na "kaka-ni-kayi," inda kowanne mataki da za su dauka yake...