
A cikin alβummar da ake auna darajar mace ta hanyar hayayyafar βyaβya, wani maβaurata sun tsinci kansu a cikin shekaru shida na shiru, fadi-tashi, da kuma gwagwarmayar neman haihuwa. "Kayar Ruwa" labari ne mai taba zuciya wanda ya leko cikin sirrin dakin dake cike da kalubalen da suka zarce na...