
A duniyar da kyale-kyale da nuna farin ciki na waje yake rudar da mutane, ashe a bayan labulen gidan da ake gani da daraja akwai wata boyayyar rayuwa mai cike da ban tausayi da damuwa. "Kowa ya iya Allon sa" labari ne mai ratsa zuciya wanda ya tabo matsalolin zamantakewar aure...