
Littafin KUDIRI babban labari ne da ya ginu akan sakamakon nufi da kudurin zuciya. Maryam Altine Baba ta baje kolin basirarta wajen fito da rayuwar wasu mutane da kaddara ta hada su, inda kowannensu yake dauke da wani kuduri boye a ransaβko na alheri ko na akasin haka. Labarin ya karkata...