
Mairo yarinya ce kyakkyawa, βyar gata a wajen kakarta, amma kuma fitsararra ce, maras ji, wacce sam ba ta san tsoro ba. Rayuwarta a kauye cike take da rigingimu da shashanci, inda kowa ke kukan halinta, amma duk rintsi tana...
Tap a star to rate β then tell us more below
Sign in to join the discussion