
A lokacin da wani bako mai sanye da dakakken farin yadi ya bayyana a garin Ζundu, kowa ya zata babban "Balaraben Yemen" ne ya sauka. Da gajeren saje da kuma "karyayyen" Larabci, ya shawo kan kowaβhar da Mai Gariβcewa shi babban malami ne mai maganin kowace irin damuwa. Mutane sun...