
Rayuwar Dina ta fada cikin wani babban juyayi a lokacin da ta tsinci kanta tsakanin aminai biyu da ba sa rabuwa: Mansoor da Sameer. Mansoor saurayi ne mai ji da kansa, kudi, da kuma nuna halin ko-in-kula, yayin da Sameer kuma yake nuna nutsuwa da girmamawa. Abin da ya fara ne...