
Bayan rasuwar wata mata mai kirki, Mijinta ya shiga cikin wani hali na alhini da damuwa mai tsanani. A kokarinsa na neman cike gurbin matar da ta rasu, sai ya auri wata mata mai salon rayuwa daban da ta farko. Shin za a samu gurbi a zuciyar wannan miji? Shin...