
Shin zuciya za ta iya canjin wata domin farin cikin wani? A cikin littafin Musayar Zuciya, Hajja Ce ta sanya mu a wata tafiya mai cike da sarkakiya tsakanin biyayya da kuma kishirwar zuciya. Labari ne akan masoya biyu da kaddara ta tursasa musu yin wata irin "musaya" ta musamman—sadaukar da...