
Zafafan kalami, fushin zuciya, da kuma nadamar da ba ta da amfani. Wannan labari ne akan rayuwar aure da ta rushe cikin kankanin lokaciβauren mako guda kacal! Sakamakon zafin rai da rashin hakuri, ma'auratan sun bari wutar fushi ta cinye farin cikin su, har ta kai ga furta kalmar da ta...