Wace amsa zuciya za ta bayar idan dukkan burikan da ta gina na tsawon shekaru suka rushe lokaci guda sakamakon umarnin iyaye? Ta tashi cikin gata, soyayya, da kuma kyakkyawan shiri na auren wanda ta dade tana so kuma take kauna...
Tap a star to rate β then tell us more below
Sign in to join the discussion