
A cikin gidan da ake kallonta tamkar wata inuwa maimakon 'ya, Laylahβwacce aka fi sani da Noor Albiβtana gudanar da rayuwarta ne cikin hidima da wahalhalun gida. Duk da kasancewarta mai biyayya ga mahaifiyarta da kuma gwaggonta, zuciyarta kullum tana cikin kunci saboda rashin soyayya da kulawa daga mutanen da...