
Rayuwar Aisha ta kasance abar tausayi da gwagwarmaya tun bayan rasuwar mahaifiyarta, inda ta tsinci kanta a wani hali na zalunci da cutarwa daga wadanda suke mata kulawa. Tana shirin fara samun haske a rayuwarta, sai kuma ta fuskanci wani shafin kaddara mai duhu wanda ya tilasta mata auren wani...