
QAUNA CE: Wannan wani labari ne mai matuΖar ban tausayi da kuma burgewa, wanda ya karkata akan yadda ake samun tsantsar Ζauna a cikin yanayi na rikice-rikice da Ζiyayya. Labarin ya biyo bayan rayuwar wata budurwa mai karfin hali wadda soyayyar ta ta fuskanci cin amana mai muni da yaudara a...