
Hannatu ba mace ba ce mai tsoron wahala. Tun tana shekara tara ta dogara da kanta ta hanyar sana’ar sayar da awara, inda take fafutukar ciyar da kanta da kuma suturta kanta da gumin goshinta. Sai dai, farin cikin ta ya fara dusushewa lokacin da mahaifinta, Malam Hamza, ya yanke...