
by Dr. Umar Muhammad (Sangaru)
A cikin duniyar da ake girmama mutunci kawai idan aka kare shi da kaifin takobi, littafin Ruhin Jarumtaka ya biyo bayan rayuwar wani babban jarumi da aka gwada imaninsa da kishin Ζasarsa. A lokacin da masarautu suka barke da yaΖi kuma tsohuwar gaba ta sake ruruwa, wajibi ne jarumin ya...