
A cikin duniyar da kowa ke kansa yake, Rumasa'u ta tsinci kanta a matsayin fure mai ΖoΖarin fitowa daga cikin Ζaya. Rayuwarta ta fara ne cikin Ζunci da Ζalubale, kasancewarta Ιiyar mace mai fama da tabin hankaliβmaccen da duniya ta kalla a matsayin "mahaukaciya," amma ita kuma a wurinta uwa...