by Rufaida Umar
Rayuwa tamkar Rumfar Kara take—a zahiri tana ba da inuwa da kariya, amma a batin lamari, iska daya kawai ake bukata ta wargaza ta. Wannan labari ne da ke kunshe da sako mai ban tausayi da darasi, inda yake bin diddigin...
Tap a star to rate — then tell us more below
Sign in to join the discussion