
Idan rayuwa ta zo muku da lamari mai sauki kamar "ruwa cikin cokali," shin da gaske ne abin yake da sauki, ko kuwa jarabawa ce ta kaddara? Ruwa Cikin Cokali babban labari ne mai ratsa zuciya da ke kunshe da zafafan kalaman soyayya, tankiyar cikin gida, da kuma boyayyen kishi da...