
Littafin Ruwan Dare wani sako ne mai ratsa zuciya wanda yake bayani akan yadda kaddara take zuwa wa mutum a lokacin da bai yi tsammani ba, tamkar ruwan dare wanda yake sauka ba tare da kowa ya sani ba sai an wayi gari. Labarin ya karkata ne akan rayuwar wasu mutane...