
Burin Hafsat ba shi da iyaka, kuma babban burinta shi ne ta kai kololuwa a fannin karatun boko. Sai dai a cikin al'ummar da aka saba ganin mace a dakin mijinta, neman iliminta ya zama silar babban tashin hankalin da zai girgiza rayuwarta. A lokacin da masoyinta da kuma dangin da...